iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Bahrain sun sake dage shari’ar babban malamin addini na kasar Sheikh Ayatollah Isa Kasim zuwa karshen wannan wata.
Lambar Labari: 3481104    Ranar Watsawa : 2017/01/05